1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 26.04.2020

Zulaiha Abubakar
April 26, 2020

A cikin Labaran za kuji yadda yara kanana suka fito wasanni a kasar Spaniya, bayan gwamnatin kasar ta sanar da sassauta dokar zaman gida domin kaucewa kamuwa da cutar COVID-19.

https://p.dw.com/p/3bRfT