1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 28.02.2020

Binta Aliyu Zurmi
February 28, 2020

A cikin shirin za ku ji masana kwayoyin cututtuka sun yi bayanin cewa cutar nan ta Coronavirus za ta yi sauki da zarar an shiga yanayi na zafi, wato ke nan karfinta na raguwa a yankuna masu zafi.

https://p.dw.com/p/3YcDg