1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 28.04.2020

April 28, 2020

A Najeriya ana ci gaba da jigilar almajirai daga sassa daban daban na kasar zuwa jihohinsu na asali a matakin dakile annobar coronavirus, sai dai matakin ya haifar da zaman dar-dar a tsakanin al'umma bayan samun wasu almajiran dauke da cutar

https://p.dw.com/p/3bWwp