SiyasaShirin Yamma: 30.09.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane09/30/2023September 30, 2023Shugaban gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ya sanar da matakin yi wa kudin tsarin mulkin kasar gyaran fuska, Fafaroma Francis ya kirkiri sabin Kardinal 21 tare da ba su matsayin wadanda za su iya zabe a lokacin da za a zabi magajinsa.https://p.dw.com/p/4X0jrTalla