A cikin shirin za a ji cewa, masu sharhi sun fara mayar da martani kan rantsar da sabon shugaban kasar Saliyo yayin da a Nijar kungiyoyin addinai da masu kare 'yancin mata suka kammala taro akan yadda za a kawo karshen cin-zarafin mata a gidajen aurensu.