SiyasaShirin yamma na DW na 01.08.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/01/2017August 1, 2017A cikin shirin za a ji cewa gamayyar kungiyoyin kare hakin jama'a a kasar Kenya sun yi wani tattaki ya zuwa hukumar zaben kasar domin nuna bacin ransu ga kisan gillan da aka yi wa wani jami'in hukumar zaben kasar.https://p.dw.com/p/2hWqLTalla