A cikin shirin za a ji cewa wata baraka ta kunno kai a tsakanin membobin kwamitin koli na babbar jam'iyyar adawa MDC ta kasar Zimbabuwe, a dai lokacin da shugaban jam'iyyar kuma madugun 'yan adawa Morgan Tsvangirai ke cikin wani mawuyacin hali na rashin lafiya.