1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na:29.04.2018

Zulaiha Abubakar
April 29, 2018

A cikin shirin za ku ji cewar dazu ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Washington, fadar gwamnatin Amirka domin wata ziyarar aiki ta kwana biyu inda a gobe Litinin zai gana da Shugaba Donald Trump a fadar White House.

https://p.dw.com/p/2wscA