Shirin ya kunshi labaran duniya sai kuma rahotanni da suka hada da: Kin amincewar da Faransa ta yi da zabukan da aka gudanar a Guinea Conakry. Najeriya na neman mutane sama da 4300 da suka yi cudanya da masu Coronavirus. Kotu a Nijar ta saki dan jarida da ya yi magana a kan Covid-19. Akwai Dandalin Matasa da Abu Namu.