A cikin shirin za a ji cewa Hukumomi a Najeriya na ci gaba da kokarin yaki da azabtar da jama'a a yayin da yau take ranar yaki da azabtar da jama'a ta Majalisar Dinkin Duniya, a Kaduna kuwa kungiyar mabiya mazhabar Shi'a ne suka fito yin zanga-zanga.