A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji gwamnatin Najeriya ta gurfanar da likitocin da ke yajin aiki gaban kotu. Akwai rahoto kan tarihi da kuma ma'anar kungiyar Taliban wace ta kwace iko da Afghanistan. Muna tafe da rahoto kan yadda shugaban Nijar ya kori wasu jami'an da ke aiki a fadarsa. Akwai shirin Duniya mai Yayi da Ciniki da Masana'antu.