SPD za ta bayyana matsayinta
March 3, 2018Talla
A gobe Lahadi aka shirya magoya baya jam'iyyar kusan dubu 463 za su ka'da kuri'a a game da batun shiga cikin gwamnatin hadakar. Kuma idan har jami'yyar ta SPD ta ka'da kuri'ar amincewa da gwamnatin to hakan zai bai wa Jamus din damar ficewa daga cikin wani tarnakin siyasar da ta samu kan ta a cikin watanni biyar bayan zaben 'yan majalisun dokoki.