1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Taba Ka Lashe 02.01.2024

January 2, 2024

Shirin na wannan karon ya dubi yadda bikin Hausa Kirista da aka saba gudanarwa da duk ranar 26 ga watan Disambar kowace shekara, ya gudana a Najeriya - bikin da ke kasancewa cikin bukukuwan Kirismeti.

https://p.dw.com/p/4anuq