Al'aduShirin Taba Ka LasheTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduMohammad Nasiru Awal LMJ05/12/2020May 12, 2020Annobar cutar coronavirus da ta addabi duniya ta shafi bangarori da dama na rayuwar dan Adam ta yau da kullum. Shin ko ta wacce fuska ta shafi al'adun da ake yayin bikin aure? Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe.https://p.dw.com/p/3c5HGTalla