A tsarin siyasar Jamus akwai shugaban kasa da kuma shugaban gwamnati. Angela Merkel ita shugabar gwamnmati a yaynin da Frank Walter Steinmeier shi ne shugaban kasa. Banbancinsu shugabar gwamnati ita ke jagorantar duk lamuran gwamnati. Ka na shugaban kasa ya na a matsayin uban kasa, wanda kuma zai iya wakiltar Jamus a ketare.