Taro kan sauyin yanayi a ParisTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAhmed Salisu11/30/2015November 30, 2015Shugabannin kasashe kimanin 150 ne suka hallarci bude taron sauyin yanayi a birnin Paris inda bakinsu ya zo daya wajen warware matsalolin da ke jawo dumamar yanayi a duniya.https://p.dw.com/p/1HF1QTalla