SiyasaTsamin danganta tsakanin 'yan jarida da 'yan siyasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu Usman MAB05/28/2019May 28, 2019A ranar karshe na taron kafafen yada labarai da tashar DW ke gudanarwa a birnin Bonn, mahalatar sun gano cewa ana zaman doya da manja tsakanin masu aikin yada labarai da 'yan siyasa har a kasashen duniya da suka ci gaba https://p.dw.com/p/3JKlFTalla