Wakilin neman sulhunta rikicin Siriya zai yi murabusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUmaru-Danladi Aliyu05/14/2014May 14, 2014Babban jami'in diplomasiya da ke kokarin sulhunta rikicin kasar Siriya, Lakhdar Brahimi ya sanar da cewar zai sauka daga wannan mukamia a karshen watan Mayu.https://p.dw.com/p/1Bzc6Talla