WasanniNajeriya: Wasannin sojojin Yammacin AfirkaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoWasanniUwais Abubakar Idris ZUD/LM12/05/2024December 5, 2024Najeriya ta zama zakara a wasannin motsa jiki na sojojin kasashen yankin Afirka ta Yamma, wanda aka gudanar a Abuja fadar gwamnatin Najeriyar. Ga faifen bidiyo kan wasannin.https://p.dw.com/p/4nkM1Talla