1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasar Birtaniya na fama da karancin muhalli

Mohammad Nasiru Awal RGB
September 10, 2019

Kasar Birtaniya kamar sauran kasashen Turai na fama da matsalar yawaitar jama'a marasa muhalli ko wurin kwana duk da cewa kasar na daya daga cikin kasashe masu karfin tattalin arziki a nahiyar Turai.

https://p.dw.com/p/3PMH1