1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Nijar: Kwarara 'yan Najeriya a Maradi

August 28, 2024

Rashin tsaro da matsalar tattalin aarziki, na daga cikin dalilan da suka sa 'yan kasuwa daga Najeriya kwarara zuwa birnin Maradi na Jamhuriyar Nijar. Ga faifen bidiyonmu kan yadda ake samun kwararar 'yan Najeriyar a makwabciyar kasa Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/4jy0F