SiyasaYuganda: Tsarin kula da 'yan mata na karkara masu al'adaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari04/14/2017April 14, 2017'Yan mata da ke rayuwa a karkara na ci gaba da kaurace wa makarantu sakamakon rashin samun sukunin kula da kansu a lokacin da suke ganin jinin haila na wata-wata a kasar Yuganda.https://p.dw.com/p/2bFbHTalla