SiyasaZaben Kenya: Kenyatta ya sha gaban Raila OdingaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba08/09/2017August 9, 2017Hukumar zaben Kenya ta ce sakamakon farko na zaben shugaban kasa na nuna cewar shugaba mai ci Uhuru Kenyatta ya samu kashi 54.4 cikin 100 yayin da madugun 'yan adawa Raila Odinga ke biye masa da kashi 44.8 cikin 100. https://p.dw.com/p/2hxXzTalla