SiyasaZaben Mali a yanayi na barazanar tsaroTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa07/24/2018July 24, 2018A Mali, lokacin da ya rage kasa da mako daya a gudanar da zaben shugaban kasa gwamnatin ta baza jami'an tsaro akalla dubu 11 a fadin kasar domin tabbatar da tsaron lafiyar jama'a.https://p.dw.com/p/321fNTalla