SiyasaZan yi aiki da kowa da kowa - BazoumTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa AS03/22/2021March 22, 2021Shugaban Nijar mai jiran gado Bazoum Mohamed ya ce zai yi aiki da kowa da zarar ya hau karagar mulki. Bazoum din ya bayyana hakan ne jim kadan bayan da aka tabbatar da shi a matsayin zababben shugaban kasa.https://p.dw.com/p/3qxZOTalla