SiyasaZargin gwamnatin Najeriya da biyan kudin fansaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris SB08/17/2018August 17, 2018A Najeriya ana maida martani a kan rahoton Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ya nuna cewa gwamnatin kasar ta biya makuddan kudade ga kungiyar Boko Haram a lokacin da ta sako 'yan matan Daptchi a watan Maris.https://p.dw.com/p/33JrBTalla