1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaɓen shugaban ƙasar Gambiya

November 25, 2011

An sake zaɓen Yaya Jamme a wani sabon wa'adin mulki na shekaru biyar

https://p.dw.com/p/13HVs
Yahya Jammeh shugaban ƙasar GambiyaHoto: DW

Hukumar zaɓe a ƙasar Gambiya ta baiyana fitacen shugaban ƙasar Yaya jamme a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar a wani sabon wa'adin mulki na shekaru biyar.

Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kan ta Alhaji Mustafa Carayol ya sanar da cewar Jamme ya samu kashi 72 cikin ɗari na ƙuri'UN da aka kaɗa. Shugabvan wanda ke yin mulkin na hannu karfe na galazawa yan adawar tun a shekara ta 1994;zaɓen nasa na shan suka daga ƙasahen duniya musamunma ƙungiyar ƙasashen yammancin Afrika wacce ta ƙi tura tawagar wakilai masu saka ido saboda abinda ta kira rashin adalci.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Zainab Mohammed Abubakar