SiyasaDalilin rikicin Amirka da Koriya ta ArewaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa09/13/2017September 13, 2017Shin ko kun san musababbin rikicin da ke akwai tsakanin Koriya ta Arewa da Amirka? Abokin aikinmu Muntaqa Ahiwa ya tattauna da Dakta Tukur Abdulkadir na jami'ar jihar Kaduna a Najeriya kan wannan batu.https://p.dw.com/p/2jtrfTalla