You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Muntaqa Ahiwa
Tsallake zuwa bangare na gaba Fitattun labarai daga Muntaqa Ahiwa
Fitattun labarai daga Muntaqa Ahiwa
Ana tattara sakamakon zabe a Ghana
Al'ummar Ghana sun kammala kada kuru'un zaben sabon shugaba da kuma 'yan majalisun dokoki.
Ambaliya ta kashe mutane a Najeriya
Gomman mutane ne hukumomi ke tabbatar da cewa sun salwanta a Najeriya, sakamakon ta'adin da ambaliyar ruwa ta yi.
Rayuka sun salwanta a zaftarewar kasa a Indiya
Wani sabon ibtila'in zaftarewar kasa da ya auku a Indiya, ya salwantar da rayukan sama da mutum 40 da safiyar Talata.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Muntaqa Ahiwa
Labarai daga Muntaqa Ahiwa
Dubban 'yan Afirka sun mutu a teku a 2024
Dubban 'yan Afirka sun mutu a teku a 2024
Dubban 'yan ci rani daga kasashen Afirka sun rayukansu a bana, a kokarin da suka yi na shiga kasashen Turai.
Rasha ta ce ta tarwatsa wata makarkashiya daga Ukraine
Rasha ta ce ta tarwatsa wata makarkashiya daga Ukraine
Fadar mulki ta Kremlin a Rasha, ta ce ta wargaza wani shiri da Ukraine ta yi na kashe mata wasu manyan jami'ai.
Shirin Safe 27.12.2024
Shirin Safe 27.12.2024
Amsoshin Takardunku 23.12.2024
Amsoshin Takardunku 23.12.2024
Shirin ya duba tushen kudaden CFA da Jamhuriyar Nijar da wasu kasashen yammacin Afirka ke amfani da su.
Iran: Dakatar da dokar wajabta saka hijabi
Iran: Dakatar da dokar wajabta saka hijabi
Iran ta jingine batun tabbatar da dokar tilasta wa mata sanya hijabi a hukumance, batun da ke da tayar da kura a kasar.
Shirin Safe 19.12.2024
Shirin Safe 19.12.2024
Nuna karin labarai
Je ka homepage