You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kotu ta soke sabbin sarakunan Kano
Babbar kotun jihar ta zartas da hukuncin rushe dokar da ta kirkiri sabbin sarakunan yanka guda 4 a Kano wanda ya sa sarakunan yanka suka zama guda biyar a jihar.
Kotu ta soke sabbin sarakunan Kano
Kotu ta rushe dokar da ta bai wa majalisar Jihar Kano damar kirkiro sabbin masarautu.
Ranar makewayi ta duniya
Mahukunta a jihar Kano sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya, bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta.
Shirin Safe
Za a ji an doka ta fara aiki kan samar da makeweyi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya
Ceto yara tara da aka sace a Kano
A Najeriya iyayan yaran Kano tara da aka gano bayan sace su sun ce akwai sauran wasu yaran da dama a hannun barayin.
Shirin Safe 13.10.2019
Cikin shirin za a ji yadda matasa a Kano da ke Najeriya suka ja damarar dasa bishiyoyi don kyautata yanayi yadda aka saba a shekarun baya. Za kuma a ji Boko Haram ta kai hari a kan sojoji a wani yanki na jihar Borno.
Shirin Yamma: 02.10.2019
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na cika shekara guda da yi wa fitaccen dan jaridar nan dan asalin Saudiyya Jamal Khashoggi kisan gilla, a karamin ofishin jakadancin kasarsa da ke birnin Santanbul na Turkiyya. Akawai saran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Kano: Abba Kabir Yusuf ya sha kaye a Kotu
PDP da dan takararta Abba Kabir Yusuf sun sha kaye a gaban kotun sauraron kararrakin zabe da ke Kano a Najeriya.
Shirin Rana. 02.10.2019
A cikin shirin za a ji cewa wata kotu a Kano ta yi fatali da karar da dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar PDP ja shigar a gabanta yana mai kalubalantar zaben gwamnan jihar na jam'iyyar APC.
Korafe-korafe kan kudin beli da 'yan sanda ke karba
'Yan sandan Najeriya na shiga rikici bisa zargin amfani da kakinsu wajen karbar kudin beli daga iyalan wanda aka tsare.
Mata na shiga gararin aikatau a kasashen larabawa
Hangen Dala Bahaushe yace ba shiga birni ba
Bikin ranar Hausa ta duniya na shekarar bana
Masana sun gabatar a jami'ar Bayero da ke Kano da taron nazarin bunkasa da kalubalan da yaren Hausa ke fuskanta a duniya
Yadda aka gudanar da hawan Daushe
Duk da zaman dar-dar da ake ciki game da fargabar barkewar rikici, an gudanar da Hawan Daushe lafiya lau a jihar Kano
Mace mai gini
Wata matashiya a jihar Kano ta zabi aikin gini da ake ganin sana'a ce ta maza zalla
Abu Namu: Jaruman fina-finan Hausa na samun karbuwa sosai
Farin jinin jaruman fim na Hausa ya sanya sun samu karbuwa tsakanin mata da maza musamman ma matasa.
Shekaru 10 da fara rikicin tsagerun Boko Haram a Najeriya
Ranar 26 ga watan Yuli 2009 an wayi gari a Maiduguri da jin karajin harbe-harbe da ba su saba ji ba harkokin sun tsaya cak jami’an tsaro sun kai ruwa rana da ‘yan kungiyar da ake kira Yusufiyya ko ‘yan Boko Haram.
Abu Namu: Mata a masana'atar shirya fim ta Kannywood
Kannywood ta shahara a fannin shirya fina-finan Hausa masu kayatar da nishadantarwa.
Najeriya: Aikin jarida ya yi babban rashi
Rasuwar Umar Sa'id Tudunwada sakamakon hadarin mota, ta haifar da babban gibi a aikin jarida a Najeriya.
Shirin Rana 26.06.2019
Ranar da Majalisar Dinkin duniya ta ware domin yaki da shan miyagun kwayoyi. Hankali ya fi karkata a kan kwayoyin da ake yawan amfani da su irin su hodar ibilis.
Shirin Safe 26.06.2019
A cikin shirin za a ji cewa jama'a a jihar Kano a Najeriya na nuna damuwa kan yadda matsalolin aure ke kara kamari ta kai inda har ana samun kisan kai tsakanin ma'aurata.
Rikicin Ganduje da sarki: Buhari ya sa baki
Fadar shugaban kasa ta sa baki domin sulhunta tsakanin Ganduje da sarkin Kano.
Rikici ya karu tsakanin masarautar Kano da gwamnati
Babbar kotu jihar Kano da ke Najeriya ta ki amincewa da bukatar hana sabbin sarakunan da aka kirkira ci gaba da aiki.
Shirin yamma 14.06.2019
A cikin shirin za a ji batun neman kwace sandunan sarauta a sabbin masarautun gargajiya na Kano na neman ya gagara bayan da wani umarnin kotu ya katse hanzarin masu nada sarauta a Kano Najeriya. MDD ta nemi a binciki wa ya kai hari kan jiragen dakon mai a mashigar teku yankin Oman.
Takun saka tsakanin masarautar Kano da gwamnati jiha
Babbar kotu jihar Kano da ke Najeriya ta ki amincewa da bukatar hana sabbin sarakunan da aka kirkira ci gaba da aiki.
Shirin Safe 10.06.2019
A cikin shirin za ku ji cewa kungiyar tuntuba ta dattawan arewacin Najeriya ACF, ta ce ta tashi tsaye wajen ganin an dinke barakar da ta kunno kai tsakanin masarautar Kano da gwamnatin Ganduje.
Shirin Yamma 08.06.2019
Cikin shirin za a ji batun zaman sulhu da aka fara game da rikicin mulki tsakanin gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje da kuma Sarki Muhammadu Sanusi II. Akwai kuma labarin fafatawar da ake yi a gasar wasan kwallon kafa ta mata zalla a Faransa.
An soma sulhunta rikicin mulki a Kano
A jihar Kano ta Najeriya, an kama hanyar warware takaddamar da ta tasamma jawo hargitsi a jihar.
Kano: Rikicin gwamnati da masarauta
GWamnatin jihar Kano a Najeriya ta aike da takardar neman ba'asi ga sarkin Kano MUhammadu Sanusi na biyu.
Shirin Rana 06.06.2019
A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a jihar Kanon Najeriya bayan da aka soke hawan Nassarawa da aka saba yi duk kwana biyu bayan gudanar da Sallah.
Rikicin sarki da gwamna na shafar masarauta
A Jihar Kano arewacin Najeriya mutane na ci gaba da bayyana alhininsu biyo bayan matakin soke hawan Nasarawa.
Siyasa a bukukuwan sallah karama
A Najeriya an yi bikin sallah a yanayi na rashin hawan daba (Hawan Nasara da Dorayi) a Kano Najeriya.
Shirin Safe 06.06.2019
Cikin shirin za a ji dambarwar mulki a jihar Kano a Najeriya. Sai kuma nasarar kasar Aljeriya wajen yaki da zazzabin cizon sauro da wata dabaru mai sauki da ta dauka. Akwai ma wasu rahotannin.
Shirin yamma 05.06.2019
A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya masarautar Kano ta yi hawan daushe a wannan rana ta laraba a cikin wani yanayi na takaddama tsakanin masarautar da gwamnatin jihar Kano.
Taba Ka Lashe(15.05.2019)
Shirin ya duba tarihin rayuwar Sharif Rabi'u Usman Baba shahararren mawakin begen Manzon Allah a Najeriya.
Shirin Safe 19.05.2019
Cikin shirin za a ji a yankin Diffa na Nijar, 'yan gudun hijira 'yan Najeriya dubu 19 ne rikicin Boko Haram ya tilasta wa neman mafaka a can. A Kanon Najeriya kuwa yara kanana ne suka dage da yin azumi yayin da hukumomi ke kama baligan da ke kin yi.
Ci gaban mahawara kan sabbin masarautun Kano
A Kano ana ci gaba da mahawara da nuna kin jinin matakin gwamnati na tsarga masarautar jihar zuwa gida biyar.
Tsugune ba ta kare ba kan kirkiro karin masarautu a Kano
Ana ci gaba da cece kuce tun bayan rattaba hannu a kan dokar kara masarautun gargajiya guda hudu a Kano.
Nuna kwanji tsakanin sarauta da siyasa
Cece-kuce biyo bayan amincewa da sake kirkiro wasu masarautu a jihar kano da da gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi.
Shirin rana 09.05.2019
A cikin shirin za ku ji yadda zanga-zanga ta barke game da batun karin masarautu a Jihar Kano.
Najeriya: Siyasa ko sarauta a Kano?
A yanzu ta tabbata cewar an sami karin sarakunan yanka 4 a jihar Kano, sabanin sarki daya jal da jihar ke da shi a baya.
Kano: An amince da kara yawan masarautu
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kara yawan masarautun jihar Kano
Shin me yake haddasa ciwon kafa?
Bayanan kwararren likita a tarayyar Najeriya Dr Sani Musa Zakari kan nau'oi na ciwon kafa
Gaskiya ta baiyana kan sa kwaya cikin kayan matafiya
Saudiyya ta saki Zainab Aliyu da aka sanya wa kwaya cikin kayanta a filin jirgin saman Kano yayin tafiyarta Umrah.
Zafi ya yi kamari a Kano
Zafin rana mai tsanani da ake fama da shi a jihar Kano na cigaba da hana jama'a walwala
Jam'iyyar PDP ta yi watsi da zaben da aka yi a Kano
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta koka kan yadda zaben gwamna jiya a Kano ya gudana tare da zargin APC mai mulki.
Najeriya: Rikici ya mamaye zaben Kano
Al'ummar jihar Kano sun koka game da abinda suka kira amfani da 'yan bangar siyasa a zaben gwamna
Najeriya: Ana kammala zaben gwamna a wasu jihohi
An bude rumfunan zabe a wasu jihohin Najeriya domin kammala zaben gwamna
Kwankaso: A guji tayar da hankali a Kano
Jigon jam'iyyar PDP a Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci da a gudanar da zaben da za a maimata cikin kwanciyar hankali
Kwankaso: A guji tayar da hankali a Kano
Jigon jam'iyyar PDP a Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci da a gudanar da zaben da za a maimata cikin kwanciyar hankali
Shirin safe 11.03.2019
A cikin shirin za a ji yadda kokarin sauya sakamakon zabe a jihar Kano ya jawo aka kama mataimakin gwamna da kwamishina. Za a ji ina aka kwane game da sakamakon zabukan gwamnanonin a jihohin Bauchi da Plateau da Adamawa da Kaduna.
Shafin da ya wuce
Shafi 7 daga 11
Shafi na gaba