SiyasaKoriya ta Arewa ta gamu da sabon takunkumiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari09/12/2017September 12, 2017Ana ci gaba da martani kan sabon takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta kakaba wa Koriya ta Arewa saboda gwajin makamin nukiliya kashi na shida da ta yi a ranar uku ga watan nan na Satumba.https://p.dw.com/p/2joWmTalla