You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai
Labarai
09/19/2024
September 19, 2024
EU ta nace sai Ukraine ta yi aiki da manyan makamai a Rasha
09/14/2024
September 14, 2024
Koriya ta Arewa za ta cika alkawarin da ta yi wa Rasha
09/13/2024
September 13, 2024
Shugaba Xi Jinping na China zai kai ziyara kasar Rasha
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Rasha: Ukraine ta zafafa hare-hare a Kursk
Rasha: Ukraine ta zafafa hare-hare a Kursk
Yankin Kursk na Rasha da ke ta matukar tasiri ga Moscow a yakin da take yi da Kyiv, na fuskantar kutsen dakarun Ukraine.
Rasha: Tasirin mulkin Putin ga Afirka
Rasha: Tasirin mulkin Putin ga Afirka
Tsawon shekaru 25 da Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya mamaye harkokin mulkin kasar, bayan zamansa firaminista a 1999.
Rasha da Ukraine na baza koma a Afirka
Rasha da Ukraine na baza koma a Afirka
Mali na zargin akwai jami'an leken asirin Ukraine a kasarta, sai dai kuma Rasha da Ukraine din na taka rawa a Afirka.
Mali: Tsamin dangantaka da Ukarine
Mali: Tsamin dangantaka da Ukarine
Mali ta yanke huldar diflomasiyya da Ukraine, sakamakon wasu kalamai da Hukumar Leken Asirin sojan Kyiv din ta yi.
Ko Afirka za ta yi maraba da Ukraine?
Ko Afirka za ta yi maraba da Ukraine?
Ukraine na shirin kulla huldar diplomasiyya da Afirka, tare da dakile tasiri da abin da ta kira da farfagandar Rasha.
Gwamnatin Nijar ta gargadi kamfanin ORANO
Gwamnatin Nijar ta gargadi kamfanin ORANO
Gwamnatin Nijar ta bukaci kamfanin hakar ma'adanai na ORANO ya fara aiki ko ta kwace lasisinsa
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Yulia Navalnaya za ta samu kyautar DW ta 2024
Mai dakin Alexei Navalny za ta samu kyautar DW
Nijar: An fara koyar da harshen Rashanci a cikin makaratu
An soma koyar da harshen Rashanci a Nijar
Rasha ta rusa tsarin MDD na saka ido kan Koriya
Amirka ta yi Allah wadai da matakin Rasha
Rasha: An kulle dan adawa Oleg Orlov a gidan kurkuku
An daure wani dan adawa a gidan yari a Rasha
Rasha: An ji duriyar Alexeï Navalny
Alexeï Navalny ya bayyana bayan makonni uku ba a san inda yake ba
Inganta dangantakar Jamus da Afirka
Jamus ta dauki sabon salo a manufofinta na Afirka, matakin da zai taimaka mata wajen cimma muradunta a wannan nahiyar.
Duk abin da ya shafi (2119) wannan maudu'i