Cikin shirin za a ji kokarin malaman addini wajen lalubo hanyoyin magance matsalolin tsaro da suka addabi al'umma a Najeriya. A Jamhuriyar Nijar ministan kiwon lafiya ne ya ja hankalin al'umma kan alamomin cutar Coronavirus da hanyoyin da za a kauce mata. Kotu ta soke zaben kasar Malawi.