Cikin shirin za a ji karin bayani kan tallafin Euro miliyan 50 kwatankwacin Naira biliyan 21 da Tarayyar Turai ta bai wa Najeriya don taimaka wa yaki da cutar Corona. Wasu mutane da aka killace a Agadez kuwa sun tsere bayan zarginsu da kasancewa da cutar COVID-19.