Shirin da ya kunshi labaran duniya da a ciki za a ji yadda girgizar kasa ta yi ta'adi a Turkiyya, sai halin da ake ciki a zaben da ake yi a Hamburg. Akwai ma ta'adin da coronavirus ke yi a duniya. Akwai shirin da ya dubi halin da mata-maza ke ciki a Najeriya.