1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 03.03.2020

March 3, 2020

Shirin na dauke da bayanai kan babban zaben fidda gwani a Amirka. Matan karkara a Kaduna kuwa na fama da matsaloli ne lokacin haihuwa. Sai Nijar da ake bukatar shigowar hukumomi a Agadez game da fandarewar da yara 'yan makaranta ke yi.

https://p.dw.com/p/3YmbR