Za a ji zafin da siyasar Amirka ta yi da ikirarin Shugaba Trump na kawo karshen cutar HIV; da kuma shirin aiki da gwamnatin China domin dakile cutar Coronavirus. Wata kungiyar fulani a Najeriya ta taimaka wajen samar da ilimi ga 'ya'ya mata a Adamawa. Shugabar gwamnatin Jamus na ziyara a Afirka.