SiyasaShirin Safe 13.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa09/13/2018September 13, 2018Cikin shirin za a ji gwamnatin Zimbabuwe ta dauki matakin haramta taron jama'a saboda cutar Kwalara da ta bulla a kasar. Sai dai 'yan adawa na sukar lamarin, da suka ce siyasa ce.https://p.dw.com/p/34mx3Talla