1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.03.2020

March 22, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni. A ciki akwai yadda wasu ke shan ruwa da dabbobi waje guda a Najeriya, yayin da ake ranar ruwa ta duniya. Za a ji batun da ya shafi zaben raba gardama a Guinea Conakry.

https://p.dw.com/p/3Zrbh