Shirin ya kunshi yadda hukumomi a Najeriya ke daukar matakan ko-ta-kwana kan fargabar cutar nan ta coronavirus da ta bulla a China. Akwai halin da ake ciki a yankin Kamaru mai neman inda 'yan tawaye ke far wa juna. A Damagaram na Nijar kuwa wasu bata gari ne ke afka wa jama'a, inda fargaba ke karuwa.