Cikin shirin za a ji yadda masana ke bayyana irin girman aiki da ke gaban sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron. Akwai ma damuwar da kasashen duniya suka bayyana kan sake gwajin makami mai linzami da kasar Koriya ta arewa ta yi a wannan Lahadin.