1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 08.02.2020

February 8, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da ya kawo hare-hare a Nijar da shirin Hukumar Lafiya ta Duniya na shiga China don binciken cutar nan ta coronavirus. Akwai kuma Ra'ayin Malamai da ya dubi matsalolin tsaro da ke ci gaba da tsananta a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3XThF