1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 12.04.2020

April 12, 2020

Cikin shirin za a ji halin da ake ciki game da yaduwar cutar COVID-19 a duniya. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku da ya yi karin haske game da samun maganin warkar da cutar da duniya ta rude a kanta.

https://p.dw.com/p/3aoP2