SiyasaShirin Yamma 17.03.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa03/17/2020March 17, 2020Cikin shirin za a ji a Najeriya an yi wani taro a kudancin Kaduna a tsakanin mabambanta addinai da sarakunan gargajiya da matasa tare da jami’an tsaro kan fa'idar jaddada zaman lafiya da zummar magance tashe-tashen hankula.https://p.dw.com/p/3ZarhTalla