1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 29.04.2020

April 29, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da halin da ake ciki a duniya game da COVID-19. A yankin Damagaram na Jamhuriyar Nijar za a ji yadda cutar Korona ta shafi harkokin kiwo. A Ghana karancin kayayyakin likitoci ne ke jan yaki da cutar baya.

https://p.dw.com/p/3ba9G