Zaben kasar Kenya ya dauki hankalin duniya
August 10, 2017Talla
Kasar Kenya dai na taka muhimmiyar rawa a fannoni dabam-dabam a yankin gabashin Afirka kasancewa ita ce kasa mafi karfin tattalin arziki a wannan yanki. Saboda haka samun kwanciyar hankali a kasar na da muhimmanci ga sauran kasashe makwabta.