You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma: 27.10.2023
Babban Zauren MDD na tattauna rikicin Gaza
Wakilan diflomasiyyar Israia'ila da Falasdinawa sun baiyana bahasi a taron MDD
Shirin Yamma: 25.10.2023
Shirin Rana: 25.10.2023
Shirin Yamma 23.10.2023
Shirin Safe: 23.10.2023
Ana tuhumar tsohon firaministan Pakistan Imran Khan da fallasa bayanai sirri, Bakin haure 'yan Afrika sama da 1.500 sun isa Tsibirin Kanary na kasar Spain a karshen mokon jiya.
Shirin Safe: 19.10.2023
Shirin Yamma: 18.10.2023
Biden ya ce sake mamayar Gaza babban kuskure ne
Yayin da sojojin Isra'ila ke shirin kai wa Gaza farmaki ta kasa, Shugaba Biden ya ce yunkurin mamaye zirin kuskure ne.
Shirin Yamma: 15.10.2023
Shugaban Iran ya bukaci Faransa ta taimaka wajen dakile abin da ya kira da mamayar da Isra'ila ke yi wa Falasdinawa.
Gabas ta Tsakiya: Bukatar agajin Chaina
Amurka ta nemi tallafin Chaina da ke zaman kawa ga kasar Iran, ta taimaka wajen magance rikicin Isra'ila da Hamas.
Shirin Yamma: 13.10.2023
Falasdinwa sun fara bin umurnin Isra'ila na gudu daga Gaza
Isra'ila ta ba da umarnin kwashe dukkan fararen hula daga zirin Gaza domin kare rayukansu daga ruwan bama-bamai.
Isra'ila ta ba da sa'o'i 24 don kwashe mazauna Gaza
Isra'ila ta sanar da MDD cewa ta ba da wa'adi na sa'o'i 24 domin kwashe mutane miliyan daya da dubu 100 daga Gaza.
Gaza zai iya ruruta rikicin Isra'ila da Hezbollah
Killace Gaza da Isra'ila ta yi bayan hare-haren Hamas na iya sauya lamarin cikin kankanin lokaci zuwa sabon rikici.
Falasdinawa a Gaza na cikin mawuyacin hali
Adadin wadanda suka mutu da kuma jikkata na karuwa a Gaza, yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai harin ramuwar gayya.
Shirin Safe: 12.10.2023
Kungiyoyi da kasashen duniya na kokarin yayyafa wa rikicin Isra'ila da zirin Gaza ruwa, Babban jami'in diflomasiyyar EU ya isa Chaina domin ziyarar aiki.
Kokarin sako Isra'ilawa a Zirin Gaza
Kungiyar agaji ta Red Cross ta ce tana tattaunawa da Hamas da kuma Isra'ila domin sako mutanen da aka yi garkuwa da su.
Shugaban Turkiyya ya soki rikicin Gabas ta Tsakiya
Erdogan ya yi Allah wadai da kisan fararen hula a Isra'ila yana mai adawa da hare-haren wuce gona da iri a kan Gaza.
Yakin Gabas ta Tsakiya ya dauki hankalin Najeriya
Yakin da ke faruwa tsakanin Isra'ila da Falasdinu ya dauki hankalin Najeriya inda malaman addini suka nemi sasantawa.
Kona al-Qur'ani ya janyo cece-kuce
Iraki da Iran da Saudiyya da sauran kasashen yankin Gabas ta Tsakiya, sun yi tir da matakin kona al-Qur'ani a Sweden.
Yakin Rasha da Ukraine na barazana ga aikin fitar da hatsi
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargaba kan barazanar da yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine ke fuskanta.
Isra'ila da Gaza sun kasa tsagaita wuta
Kokarin da Masar da Katar da Amirka ke yi na ganin an tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da yankin Zirin Gaza ya ci tura.
SIPRI: cinikin makamai ya karu a Turai
Cibiyar nazarin zaman lafiya SIPRI ta ce yawan makaman da ke shiga nahiyar Turai ya ninka a bara.
Blinken ya gana da Mahmud Abbas
Sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna alhini a kan asarar rayuka da aka yi a sabon rikicin da ya barke a yankin.
Gabas ta Tsakiya: Ziyarar Antony Blinken
A daidai lokacin da rikici ya yi kamari tsakanin Isra'ila da Falasdinu, sakataren wajen Amirka ya fara ziyara a yankin.
Amirka ta nemi a yi sulhu a Gabas ta Tsakiya
Amirka ta yi kira ga mahukuntan Isra'ila da Falasdinu kan su kai zuciya nesa su nemi sulhu.
Falasdinu ta tsayar da yarjejeniyar tsaro da Isra'ila
Mahukuntan Falasdinawa sun jingine aiki da yarjejeniyar tsaron hadin guiwa da 'yan sandan Isra'la.
Kammala ziyarar Shugaba Biden a yankin Gabas Ta Tsakiya
Shugaban Amirka Joe Biden ya kammala ziyara a yankin Gabas Ta Tsakiya
Biden na ziyara a Gabas ta Tsakiya
A kokarin kara karfafa dangantaka da Gabas ta Tsakiya, Shugaban Amirka Joe Biden na ziyara ta farko a yankin.
Shugaba Biden na ziyara a Gabas ta Tsakiya
Biden na ziyara mai cike da sarkakakiya a Gabas ta Tsakiya
Barazanar karancin abinci a duniya
Kasashen Larabawa na fuskanatar barazana karancin abinci musammama alkamar yin burodi.
Kokarin warare rikicin Isra'ila a Falasdinu
Amirka na kokarin ganin an tabbatar da tsagaita a wuta a yankin Gabas ta Tsakiya
Merkel ta goyi bayan tsagaita wuta a Gabas ta Tsakiya
Angela Merkel ta Jamus na neman a tsagaita wuta a rikicin Gabas ta Tsakiya, ta tattauna da Sarki Abdullah na Jordan.
Taron kwamitin sulhu kan rikicin Gabas ta Tsakiya
Majalisar Dinkin Duniya za ta yi zama na musamman kan batun rikici da ke wakana tsakanin Isra'ila da Falasdinawa
Rikicin Gabas Ta Tsakiya cikin hotuna
Tun 'yan kwanaki da suka wuce fada tsakanin Israila da Falasdinawa ya tsananta. Fararen hula su ke jin jiki
Rikicin Falasdinawa da Isra'ila yai
Rikicin baya-bayan nan ya barke ne a tsakanin bangarorin biyu tun ranar Jumma'ar makon da ya gabata.
Isra'ila na ci gaba da kai hari a kan Hamas
Netanyahu na niyyar rubanya hare-haren da Isra’ila ke kaiwa kan Hamas a zirin Gaza, duk da mutuwar Falasdinawa 28.
Shirin Safe
Paparoma Francis ya kammala ziyara a Iraki
Iran ta sake hada sabon rigakafin corona
Kasar Iran ta shirya gwajin sabon rigakafin cutar karo na biyu cikin kasa da shekara guda.
Larabawa sun sayi makamai daga hannun Jamus
Larabawa sun sayi makamai na sama da Euro biliyan daya daga Jamus a shekarar 2020 da ta gabata.
Amirka na kan gaba wajen cinkin makama a duniya
Cinikin makamai na samar da kudaden da suka linka abinda Majalisar Dinkin Duniya ke kashewa wajen samar da zaman lafiya.
Tsohon rikici: Shekaru 40 da yakin Iran da Iraki
Yakin da aka yi shekaru takwas ya halaka dubban mutane tare da raba kawunan al'umma bisa tafarkin akida.
Neman cirewa Sudan takunkumi
Mike Pompeo ya tattauna muhimman batutuwa da suka dangtanci dangantaka da mahukuntan kasar Sudan.
Mike Pompeo na ziyara a Isra'ila
Mike Pompeo na tattaunawa da Kasashen Larabawa
Mutum sama da 100 sun mutu a fashewar wasu abubuwa a Beirut
An fara zaman makoki a Labanan bayan mutuwa da jikkatar dubban mutane a fashe-fashe masu karfi a birnin Beirut.
Ba tarawi da tafsiri yayin azumi a Najeriya
Azumin bana COVID-19 ta hana jam'in tarawi da kuma tafsiri a Najeriya, abubuwan da ke zama al'ada a lokacin azumin.
Shirin Safe 09.04.2020
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar Oxfam mai yaki da talauci a duniya ta ce za a samu karin matalauta kimanin miliyan 500 a duniya, musamman a Afirka da Gabas ta Tsakiya a sakamakon annobar Covid 19.
Gabas ta Tsakiya: Mafita kan COVID-19
COVID-19: Dokar hana zirga-zirga a Falasdinu da Lebanon da Saudiyya da Masar da sauran kasashe a Gabas ta Tsakiya.
Dakile COVID-19 a Gabas ta Tsakiya
Kasashen yankin Gabas ta Tsakiya sun dauki matakan dakile yaduwar annobar cutar Coronavirus.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 9
Shafi na gaba