You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Butaniya ta ce Rasha ta tafka asarar dubban sojoji a Ukraine
Burtaniya ta ce Rasha na tafka asara a yakin Ukraine. Kudaden dai da Rashar ke barnatarwa a yakin, na matukar tasiri.
Abuja: Yaran da aka saka bayan tsare su
Yaran da aka tsare kan zanga zanga
Rasha ta yi ikirarin kwace wani kauye na gabashin Ukraine
Kauyen Krugliakivka na daga cikin wuraren da Rasha ta mamaye a 2022, kafin Ukraine ta 'yantar da shi bayan harin ba-zata
Shirin Safe 30.10.2024
Alakar Rasha da Koriya ta Arewa ta girgiza Koriya ta Kudu
Ukraine ta ce tana sa ran sojojin Koriya ta Arewa su fara dafawa takwarorinsu na Rasha a fagen yaki daga Lahadi mai zuwa
Ukraine: Koriya ta Arewa za ta taimaki Rasha
Zargin Koriya ta Arewa da taimakon Rasha a yakinta da Ukraine, ya janyo dasa ayar ta,baya kan makomar yakin.
Rasha ta amince da kawancen tsaro da Koriya ta Arewa
Majalisar Rasha, ta amince yarjejeniyar tsaro da Koriya ta Arewa, abin da ke nufin samar da taimako a tsakanin kasashen.
Indiya da Chaina sun nemi karfafa dangantaka
Shugabannin Indiya da Chaina na fatan karfafa dangantakar da ke tsakaninsu
Putin ya karbi shugabanni a taron kolin BRICS
Vladimir Putin na son nuna wa kasashen yamma cewa kokarinsu na mayar da kasarsa saniyar ware bai samu nasara ba.
Ana shirin bude taron kasashen BRICS a Rasha
Wannan shi ne taron diflomasiyya mafi girma da Rasha ke karban bakonci tun fara yaki da Ukraine a 2022.
Amsoshin Takardunku 21.10.2024
Shin ko kun san abin da ya haddasa yakin Rasha da Ukraine? Mene ne kuma bambancin Jamhuriya da kuma Tarayya a tsarin gwamnatocin kasashe? Farfesa Tukur Abdulkadir ya fayyace mana su.
Rasha ta kai wa Ukraine hari sau biyu a jere
Ukraine ta ce Rasha ta kaddamar da jerin wasu hare-haren jirage marasa matuka a Kyiv.
Joe Biden ya yi kira ga Jamus da ta kara tallafa wa Ukraine
A ziyarar bankwana a Berlin, Biden ya ce Ukraine na fama da hare-haren Rasha, a lokacin da Jamus ta rage kudin taimako.
Taron EU: Zelensky ya nemi karin tallafi
Matakan dakile kwararar bakin haure a Turai da rikicin yankin Gabas ta Tsakiya, sun dauki hankali a taron EU.
Zelensky ya mika shirin samun nasara kan Rasha
Shugaban Ukraine Volodmyr Zelensky, ya sake jadda neman karin agajin kudi.
Amurka za ta ba wa Ukraine tallafin makamai
Amurka za ta ba wa Ukraine tallafin makamai don kare kanta daga hare-haren Rasha.
Jamus na son a sulhunta rikicin Ukraine da Rasha
Kasar Jamus na son a dakatar da zubar da jikin tsakanin Ukraine da makwabciyarta Rasha
Poland na son dakatar 'yancin samun mafaka
Kasar Poland na shirin dakatar da damar bayar da mafaka ga 'yan gudun hijira a kasar.
Zelensky na fatan kawo karshen yaki da Rasha a 2025
Shugaban na Ukraine ya fadi haka ne a yayin ziyarar da ya kai wa shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz.
Rasha ta kakkabo jiragen Ukraine marasa matuka
Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce ta yi nasarar kakkabo jiragen Ukraine marasa matuka 16 a lardin Belgorod da Bahar Aswad.
Shugaban Iran zai gana da na Rasha
Shugabannin kasashen Rasha da Iran za su gana yayin taron kasashen tsakyiar yankin Asiya.
Mark Rutte sabon sakataren kungiyar NATO
Mark Rutte ya zama sabon sakataren kungiyar tsaron NATO ya karba daga hannun Jens Stoltenberg.
Tsohon shugaban Amurka Trump zai sulhunta Ukraine da Rasha
Mr Trump ya bayyana cewa da shi ne ke kan kujerar shugabancin Amurka, Rasha ba za ta mamayi Ukraine ba
Kwaskwarimar tsarin nukilya a Rasha
Rasha za ta dau matakan kare duk wata barazanar yaki wa kanta da kuma kawayenta
Rasha ta ce Chadi ta kama 'yan kasarta uku ba dalili
Daga cikin wadanda kama akwai Shugaley wanda EU ta sa wa takunkumi sakamakon aiki da jami'an Wagner karkashin Prigozhin
EU ta nace sai Ukraine ta yi aiki da manyan makamai a Rasha
Kasashen EU masu yawa sun bukaci da a sakar wa Ukraine mara wajen ganin ta kare kanta da manyan makamai kan Rasha.
Koriya ta Arewa za ta cika alkawarin da ta yi wa Rasha
Mr Kim Jong Un na jaddada alkawarin ne lokacin da ya karbi bakuncin sakataren majalisar kula da harkokin tsaron Rasha
Shugaba Xi Jinping na China zai kai ziyara kasar Rasha
Shugaba Xi Jinping na kasar China zai kai ziyara Rasha, inda za a gudanar da taron koli na kungiyar BRICS.
Rasha ta zargi Amurka da dakile sulhu a yakin Ukraine
Fadar Kremlin ta ce babu wata kofar tattaunawa domin kawo karshen gwabza yaki tsakanin Rasha da Ukraine a wannan kadami.
Shirin Safe 30.08.2024
Shirin Safe 30.08.2024
EU za ta tattauna kan horas da sojin Ukraine
Kafun wannan muhawarar, ana bai wa sojin Ukraine horo a kasashen Jamus da Poland don basu damar fatattakar Rasha.
Rasha ta gamu da girgizar kasa mai karfin maki 5.9
Iftila'in ya auku ne da safiyar Juma'a a yankin kasar na Kamchatka mai tsaunuka da duwatsu masu aman wuta.
Ministocin EU sun bukaci warware rikicin Ukraine da Gaza
Ministocin EU za su hadu a Brussels domin tattaunawa kan yakin Ukraine da Gaza har ma da rikicin siyasar Venezuela.
Shirin Yamma 27.08.2024
Shirin Yamma 27.08.2024
Rasha ta fara bincike kan dan jarida na Deutsche Welle
Ana zargin dan jaridar da kutsawa cikin Rasha ba tare da izini ba a yakin da Rasha ke yi da Ukraine.
Faransa na zargin mai Telegram da ta'addanci
Faransa na zargin mai manhajar Telegram da laifukan yada ta'addanci da sauran laifuka a shafinsa.
Ma'aikacin Reuters ya bace a harin Rasha a Ukraine
Ma'aikacin Reuters ya bace a harin Rasha a Ukraine
Adeyemo ya ce Amurka ta kakaba sabbin takunkumai kan Rasha
Wasu daidaikun 'yan Rasha da kanfanonin kula da fasahar tsaro na cikin jerin wadanda takunkuman na Amurka suka shafa.
Zelenskyy na Ukraine ya mutunta Narendra Modi na Indiya
Firimiyan Indiya Narendra Modi ya kai ziyarar aiki kasar Ukraine da nufin sasanta rikicin da ke tsakanin kasar da Rasha.
Nazarin kutsen Ukraine a Rasha
Fiye da mutane dubu-130 suka tsere daga yankin Rasha da Ukraine ta mamaye.
Rasha: Ukraine ta zafafa hare-hare a Kursk
Yankin Kursk na Rasha da ke ta matukar tasiri ga Moscow a yakin da take yi da Kyiv, na fuskantar kutsen dakarun Ukraine.
Ukraine ta amince da kudirin iya fuskantar hukunci daga ICC
Majalisar dokokin Ukraine ta kada kuri'ar amincewa da yarjejeniyar Rome da ta kafa kotun hukunta manyan laifuka ta ICC.
Rasha ta dakile harin da Ukraine ta kai a birnin Moscow
Rundunar sojin saman kasar Rasha ta yi ikirarin harbo jiragen Ukraine mara matuka guda 11 a lokacin da suka nufi Moscow.
Shirin Yamma 18.08.2024
Shirin Yamma 18.08.2024
Shirin Yamma 13.08.2024
EU ta fitar da makudan kudi domin tallafawa Ukraine
Kungiyar EU ta mika makudan kudi kimanin dalar Amurka biliyan hudu da miliyan 600, a matsayin tallafi ga Ukraine.
Rasha ta kakkabo jiragen yakin Ukraine 11
Jiragen marasa matuka sun shafe dare suna harba makamai a kan yankin Kursk mai iyaka da kasashen biyu.
Shugaban Falasdinu zai kai ziyara zuwa Rasha
Shugaban Falasdinu, Mahmud Abbas zai gana da Shugaba Vladmir Putin na Rasha.
Rasha ta kai hari babban birnin Ukraine, Kyiv
Rasha ta kai hare-hare zuwa yankunan Ukraine ciki har da birnin Kyiv.
Rasha: Tasirin mulkin Putin ga Afirka
Tsawon shekaru 25 da Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya mamaye harkokin mulkin kasar, bayan zamansa firaminista a 1999.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 43
Shafi na gaba