You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Saurari shirin DW an safe na 02-08-2016
A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa dan takarar neman shugabancin Amirka a karkashin inwar Republicain Donald Trump na shan suka dangane da kalaman batanci kan iyayen wani soji musulmi da ya mutu a yaki a Iraki
Donald Trump ne dan takarar jam'iyyar Republican
Trump ya ce aiki na farko da gwamnatinsa za ta mayar da hankali a kai inda ya zama shugaba shi ne na tabbatar da tsaro
Donald Trump shi ne zai wa jam'iyyar Republican takara
Sunan Trump na zuwa a lokacin da 'yan Republican suka yi wa Clinton rubdugu na suka.
An gurfanar da wanda ya nemi harbe Trump a kotu
Michael Sandford zai sake gurfana a gaban kotu ranar 18 ga watan Yuli na 2016
Koriya ta Arewa ta nuna goyon baya ga Donald Trump
Jaridar gwamnatin Pyongyang ta kwatanta Trump da dan siyasa mai basira da hangen nesa.
Donald Trump da Hillary Clinton sun yi nasara
Zaben tantance 'yan takaran shugabancin Amirka daga manyan jam'iyyun kasar ya gudana a fiye da jihohi 10 karkashin taken Super Tuesday.
Donald Trump da Hillary Clinton sun yi nasara
A zaben fidda gwanin shugabancin Amirka Donald Trump da Hillary Clinton sun yi nasara
Saurari shirin safe na DW Hausa
Shirin safe na sashen Hausa na DW. Laraba: Uku ga watan Maris, 2016
Zaben fidda gwani a jihohi 11 na Amirka
Donald Trump da Hillary Clinton na kan gaba a zaben fidda gwani kafin zaben wannan Talata
Dan takarar Republican ya yi zargin magudi
Donald Trump ya yi zargin magudi a zaben Iowa.
Sakamakon zaben fidda gwani a Iowa
Sanata Ted Cruz da Hillary Clinton sun samu nasarar zabukan fiddan gwani na farko.
Shirin safe na DW (02.02.2016)
Sakamakon zaben jihar Iowa ya bude sabon babu a siyasar Amirka.
Shirin yamma na DW 20.12.2015
Hillary Clinton ta soki lamirin Donald Trump
Shafin da ya wuce
Shafi 14 daga 14
Shafi na gaba