You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Donald Trump zai dawo da gidajen yari na CIA
Kudirin Donald Trump na dawo da wasu gidajen yari na shan suka daga kungiyoyin kare hakin dan Adam.
Saurari shirin rana na DW Hausa
Shirin rana na sashen Hausa na DW: Talata 24 ga watan Janairu, 2017
Trump ya soke dokar kasuwancin TPP
Donald Trump
Saurari shirin rana na 21.01.2017
A cikin shirin za a ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce yi imani za a sami daidaito tsakanin kasashen Turai da sabon shugaban Amurka Donald Trump kan wasu muhimman batutuwa da suka hada da kasuwanci da sashin tsaro.
Saurari shirin safe na Dw Hausa (21.01.17)
Trump ya fara daukar matakan sauya ayyukan Obama.
Shugaba Donald Trump ya gaji tsohon shugaba Barack Obama.
Saurari shirin yamma na 20.01.2017
A cikin shirin za ku ji cewa an rantsar da sabon shugaban Amirka Donald Trump, shugaba na 45 a jerin shugabannin kasar inda a jawabinsa ya jaddada cewa daga yanzu zai maida hankalinsa ne ga bada fifiko ga bukatun Amirka da Amirkawa a ayyukan da zai sanya a gaba don ci gaban Amirka.
Donald Trump ya sha rantuwar kama aiki
An rantsar da Donald John Trump, a matsayin sabon shugaban kasar Amirka na 45, kuma sabon shugaban na Amirka ya sha alwashin dawo da martabar kasar kamar yadda ya bayyana a cikin jawabin da ya yi.
Shirye shirye sun kankama domin rantsar da Trump
Donald Trump wanda ke shirin karbar ragamar mulkin Amirka a gobe Juma'a ya sha alwashin sauya fasalin siyasar kasar.
Saurari shirin rana na 17.01.2017
A cikin shirin za a ji masu sharhi a kasasashen Turai na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan aniyar shugaban Amirka mai jira gado Donald Trump ta janye kasarsa daga kungiyar kawance ta NATO
Trump ya yi tir da yada labaran karya a kansa
Trump yace abin kunya ne hukumomin leken asiri su yada bayanai na karya marasa tushe balle makama.
Sharhi: Kyakkyawan fata na Obama
Barack Obama ya yi jawabinsa na bankwana da zai shiga tarihi.
Sharhi: Kyakkyawan fata na Obama
Barack Obama ya yi jawabinsa na bankwana da zai shiga tarihi.
Shugaba Obama ya kare shirin Obamacare
A lokuta da dama Trump na bayyan a shafinsa na Twitter cewa shirin annoba ce.
Trump ya nada Tillerson sakataren harkokin waje
A nan gaba majalisar dattawan Amirka za ta tabbatar da nadin Rex Tillerson mai alaka kut da kut da Putin na Rasha.
Satar bayanai na janyo takaddama tsakanin Rasha da Amirka
Majalisar dattawan Amirka za ta binciki satar bayanai 'yan siyasa da ake zargin Rasha lokacin zaben Amirka.
Saurari shirin yamma na 23.11.2016
Merkel ta nuna takaici kan kalaman Trump
Shugabar gwamnatin Jamus ta nuna takaici kan kalaman shugaban Amirka mai jiran gado Donald Trump bisa kasuwanci.
Saurari shirin rana na 22.11.2016
Shinzo Abe ya gana da Donald Trump
Firaministan Japan ya zama jagoran wata kasa na farko da ya gana da zababben shugaban Amirka.
Trump ya tabbatar zai kori baki milyan uku
Da ya kama mulki Donald Trump ya ce zai tisa keyar bakin haure kimanin miliyan uku daga cikin kasar Amirka
Shirin Yamma 12.11.2016
A ciki za ku ji karin bayani kan kisan masu ibada a Pakistan da kuma shirin ra'ayin malamai kan zaben shugaban kasar Amirka da Donald Trump ya lashe
Makomar Afirka a sabuwar gwamnatin Amirka
A wajen Donald Trump nahiyar tamkar matattara ce ta shugabanni marasa adalci.
Makomar Afirka a sabuwar gwamnatin Amirka
Donald Trump ya na ganin nahiyar tamkar matattara ce ta shugabanni marasa adalci da wadanda suka yi fice wajen cin hanci da salon mulki irin na "Sai Mahdi ka Ture".
Faransa ta nemi sanin matsayin Trump kan siyasar ketare
Kasashen Tarayyar Turai na bukatar sanin sabuwar dangantakarsu da Amirka.
Obama ya gana da Donald Trump a fadar White House
Donald Trump ya gana da Obama a fadar White House
Donald Trump dai na bukatar goyon bayan majalisun kasar biyu wajen gudanar da mulkinsa
Zaben Donald Trump ya haifar da mahawara
Makomar huldar Amirka da sauran kasashen duniya na zaman babbar ayar tambaya bayan zaben kasar.
Zanga-zangar adawa da zaben Trump a Amurka
Gagarumar nasarar da Trump ya samu a zaben shugaban kasa ya bada mamaki da martanin adawa daga Amurkawa
Clinton ta magantu kan nasarar Trump
Obama da Clinton sun yi jawabai dangane da zaben Trump a matsayin shugaban Amirka.
Trump ya zama zababben shugaban Amirka na 45
Bayan nasarar bazata da Trump ya yi ta lashe zaben shugaban kasar Amirka, yanzu ya karkata ga neman hada kan Amirkawa
Trump sabon zababben shugaban Amirka na 45
Hillary Clinton 'yan takarar da ta sha kayi a zaben shugaban kasar Amirka ta yi wa Trump barka da samun nasara.
Takaitaccen tarihin Donald Trump
Donald Trump sabon shugaban Amirka mutun ne da ya shahara a fannin neman kudi
Martanin kasashe kan sabon shugaban Amirka
A cikin shirin za a ji martanin kasashen duniya game da nasarar Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amirka.
Takaitaccen tarihin Donald Trump
Marubutan tarihin Donald Trump na kwatanta shi da mutun mai tsananin wayo da zafin neman kudi.
Tarayyar Turai ta gayyaci Trump taro
Tarayyar Turai ta ce a shirye take ta yi aiki tare da sabon zababben shugaban Amirka Donald Trump.
Obama ya tattauna da Trump ta wayar tarho
Donald Trump zai shiga fadar White House a matsayin shugaban kasar Amirka na 45.
Trump ya zama zababben shugaban Amurka
Tuni dai abokiyar takararsa ta jam'iyyar Demokrat Hillary Clinton ta mika masa sakon taya murna.
Zaben Amirka na iya yin tasiri akan NATO
Duk wanda ya samu nasara tsakanin 'yan takara biyu a zaben Amirka Donald Trump ko Hillary Clinton na da aiki kan yadda dangantaka za ta kasance tsakanin Amirka da sauran kasashe
Saurari shirin yamma na 04.11.2016
Aski ya zo gaban goshi a zaben Amirka
Mafi yawa daga cikin al'ummar Jamusawa dai na da ra'ayi mabanbanta dangane da 'yan takara guda biyu
Aski ya zo gaban goshi a zaben Amirka
Al'ummar Jamusawa na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu game da abun da suke fata daga Amirka a zaben shugaban kasar da za a kara tsakanin Hillary Clinton da Donald Trump.
Clinton ta samu tambayoyi kafin muhawara
Wikileaks ta kwarmato cewar 'yar takarr zaben Amirka Clinton ta samu tambayoyi kafin muhawarar da ta yi da Donald Trump.
Shirin safe na Dw na 01.11.2016
A cikin shirin kun ji cewar kafar sadarwa ta Wikileaks ta kwarmato yadda yar takarar shugabancin Amirka Clinton ta samu tambayoyi kafin muhawara da Donald Trump.
Trump ya ce babu tabbas ya amince da sakamakon zabe
Trump ya zargi wasu kafofin yada labarai na Amirka da kasancewa munafukai kuma shafaffu da mai
Saurari shirin DW na safe na 20-10-2016
A cikin shirin za ku ji cewa dan takarar neman shugabancin Amirka a karkashin inwar jam'iyyar Republican Donald Trump ya ce ba zai iya daukar alkawarin cewa zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na watan Nowamba ba.
Trump ya ce za a yi magudi a zaben Amirka
Trump ya ce kafafen watsa labarai na son taimakawa Clinton da yin magudi don ta lashe zabe
Amirka: Cecekuce kan kalaman Donald Trump bisa mata
Donald Trump yanemi afuwa kan kalamansa bisa mata da tunatar da Hillary Clinton kan lalatar da mijinta ya yi da mata.
'Yan takaran mataimakin shugaban Amirka sun yi muhawara
'Yan takaran mataimakin shugaban Amirka sun yi muhawara kan yadda za su tafiyar da harkokin mulkin kasar.
Mmartani kan muhawa tsakanin 'yan takara a zaben Amirka
Yanayin siyasa ya dagule a Amirka sakamakon ra'ayoyin jama'a a kan muhawarar da 'yan takara a zaben shugabancin kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 13 daga 14
Shafi na gaba